LabaraiAn tarawa Dansanda Dubu dari biyar bayan da wani...

An tarawa Dansanda Dubu dari biyar bayan da wani farar hula ya lakada masa duka duk da yana rike da bindiga amma bai yi komai ba

-

‘Yan Najeriya da dama ne ke yabawa halayyar da wani dansanda ya nuna bayan da wani farar hula ya lakada masa duka.

 

Dansandan me suna, Sunday Erhato me mukamin ASP ya tare wata mota da ta yi aron hannu a Oniru dake Legas.

An tarawa Dansanda Dubu dari biyar bayan da wani farar hula ya lakada masa duka duk da yana rike da bindiga amma bai yi komai ba

Saidai bayan tare motar, wani me suna Victor da abokin tafiyarsa dake cikin motar, sun fito inda suka fara cin zarafin dansandan, har sai da ya jikkata.

 

Saidai wani abin birgewa shine duk da wannan abu da aka ma dansandan bai dauki matakin ramuwa ba ko yin harbi da bindiga.

 

Kakakin ‘yansandan jihar ya bayyana cewa, an kama babban wanda ya aikata laifin inda abokin aikata laifib nashi ya tsere, sannan kuma a kama motar da suke ciki. Yace kwamishinan ‘yansanda ya jinjinawa halin dattakon da dansandan ya nuna inda kuma yayi kira ga sauran abokansa su yi koyi dashi.

 

Tuni dai wasu suka fara tara kudi wanda a yanzu sun kai Naira 500,000 dan tallafawa dansandan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (An tarawa Dansanda Dubu dari biyar bayan da wani farar hula ya lakada masa duka duk da yana rike da bindiga amma bai yi komai ba) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 19:43:33

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you