Connect with us
Ramadan KAREEM

Kannywood

An yi sunan diyar Mustapha Nabraska inda ya saka mata sunan Amina

Published

on

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

A makon da ya gabata ne dai hutudole.com ya kawo muku rahoton yanda Tauraron fina-finan Hausa, wanda ya fi kwarewa a bangaren Barkwanci,  Mustapha Nabraska ya samu karuwa inda aka haifa masa mace.

 

Mustapha ya sanar da hakane ta shafinsa na sada zumunta.

 

An yi suna, inda Mustapha ya bayyana cewa, an sakawa yarinyar sunan Amina, kuma ita da mahaifiyarta duk suna cikin koshin lafiya.

An yi sunan diyar Mustapha Nabraska inda ya saka mata sunan Amina

An yi sunan diyar Mustapha Nabraska inda ya saka mata sunan Amina

A baya dai, hutudole.com ya ruwaito muku yanda Nabraska ya sanar da haihuwar

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

Read more at SOURCE: This post (An yi sunan diyar Mustapha Nabraska inda ya saka mata sunan Amina) firstly published at www.hutudole.com on 2021-03-28 22:05:45

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.