Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Majalisar Kasar Faransa ta tattauna kudirin hana mata zuwa da hijabi makarantun jami’a na kasar.
Saidai wasu daga cikin ‘yan majalisar basu amince da wannan kudiri ba. Kudirin dai ya nemi a hana hadda iyayen dalibai dake kai ‘ya’yansu makaranta saka hijabin.
Dan majalisar kasar, Sacha Houlie ya bayyana cewa wannan kudiri bai dace ba.
aa.com ta ruwaito wani dan majalisar, Boris Vallaud shima yana adawa da wannan tsarin inda yace suma musulmai na da damar a barsu su yi addininsu.
Ya bayyana cewa idan aka yi hakan za’a mayar da matan Musulmai ana kallonsu kamar matsala sannan addinin Musulunci ma za’a rika mai kallon matsala a tsakanin Al’umma.
Labarai masu alaka
CHECK OUT
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021
Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021
Read more at SOURCE: This post (Ana muhawara kan hana mata musulmai saka hijabi zuwa makaranta a kasar Faransa) firstly published at hutudole.com on 2021-01-20 17:20:10
Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot
Thanks for visiting Arewasound.com