Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Ana Yunkurin Bata Min Suna, Inji Buhari

Ana Yunkurin Bata Min Suna, Inji Buhari

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Fadar shugaban kasa ta yi zargin wadansu ‘gurbatattun’ ‘yan siyasa da suke aiki tukuru wajen ganin sun bata wa shugaban kasa da ofishinsa suna. Kakakin shugaban kasa, Femi Adesina ne ya bayyana hakan a Abuja a ranar Laraba.

Inda ya kara da cewa; wadannan mutanen suna amfani da shafukan sada zumunta da kafafen watsa labaran dake Intanet wajen cimma “mummunan manufofinsu” inji Adesina. A cewarsa, manufar shi ne a kwanakin da za a fuskanta za a kaddamar da kamfen din bata wa shugaban kasar suna, inda za a nuna cewa shugaban kasar ba shi ne yake jan ragamar shugabancin kasar ba.

Inda ya ce tuni ma dama aka fara yada irin wannan da’awar.

Read more at SOURCE: This post (Ana Yunkurin Bata Min Suna, Inji Buhari) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-23 21:32:45

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  BREAKING: Gov's aides, Ebonyi council chair, lawmaker, others arrested

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Buhari ya bamu kunya, Gwamnatinsa ta gaza –inji Jega – Manuniya