LabaraiAngo ya tsere yayin da aka taru wajan daurin...

Ango ya tsere yayin da aka taru wajan daurin aure, an daura auren da daya daga cikin Abokansa

-

Dole aka daurawa Amarya aure da daya daga cikin wanda suka halarci wajan bikin su yayin da Angonta ya tsere.

Lamarin ya farune ranar Litinin, 16 ga watan Maris na shekarar 2020 a garin Maharajpur na kasar India.

Ana daf da za’a daura aure sai aka nemi Angon aka rasa, iyayen Amaryar sun yi Amannar cewa, da gangan ne angon ya tsere…..Continue Reading>>>> | Apply for Office Management Assistant at the U.S. Consulate Abuja Nigeria, Salary $34,021 USD

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you