Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Ankai hare-haren Jihar Imo ne domin a ruguza Gwamnatin Shugaba Buhari – Gwamna Uzodinma

Published

on

Ankai hare-haren Jihar Imo ne domin a ruguza Gwamnatin Shugaba Buhari – Gwamna Uzodinma

Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya dora alhakin harin na baya-bayan nan da aka kai kan cibiyoyin tsaro a jihar kan wasu yan siyasa da basu son Gwamnatin Shugaba Buhari tayi nasara, yana mai cewa manufar su ita ce su ruguza gwamnatinsa da ta Shugaba Muhammadu Buhari.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin wata hira da aka yi da shi a gidan talbijin, a cikin shirin “Siyasa a Yau”, kwana uku kenan bayan da wasu ‘yan bindiga suka kai samame a Ofishin Kula da Gyara na Najeriya da kuma Hedikwatar’ Yan sanda a Jihar Imo, inda suka kubutar da wasu fursunoni da ba a tantance adadinsu ba.

A lokacin da aka tambaye ta ko wannan mummunan lamarin hari ne kai tsaye ga gwamnatinsa, sai ya amsa cewa kwarai da gaske.

Ya kuma bayyana cewa hukumomin tsaro sun tattara bayanan sirri kan wadanda suka dauki nauyin ‘yan ta’addan da kuma shirin su na kai harin ga cibiyoyin gwamnati a ranar Litinin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ankai hare-haren Jihar Imo ne domin a ruguza Gwamnatin Shugaba Buhari – Gwamna Uzodinma) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 21:05:14

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.