LabaraiAnkara Kudin Makaranta Daga N26, 000, Daliban KASU za...

Ankara Kudin Makaranta Daga N26, 000, Daliban KASU za su koma biyan N500, 000 a duk shekara Duba dalili.

-

Gwamnati ta yi karin da ya kusa kai 2000% a kan kudin makarantar KASU

An kawo wannan karin ba a gama murmurewa daga annobar COVID-19 ba

Masu kashe N100, 000 kafin su samu Digiri za su biya N300, 000 a shekara An samu canjin kudin makaranta a jami’ar jihar Kaduna, inda wadanda su ka zo daga waje su ka gamu da tashin kusan 2000% a kan abin da su ke biya.

Jaridar FIJ ta ce masu biyan N24, 000 da N26, 000 a matsayin kudin karatu a shekara za su koma biyan N150, 000 da N500, 000, bayan karin da aka yi.

Wannan karin kudin makaranta da aka yi ya zo a lokacin da mutane basu…… Continue Reading>>>> Or
Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you