Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Auratayya Asiri Tamin: Matashin Najeriya da ya auri tsohuwar Baturiya...

Asiri Tamin: Matashin Najeriya da ya auri tsohuwar Baturiya ya saketa

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Matashin Najeriya,  Usman Umar da ya auri baturiya, Lisa Hamme Watanni 6 da suka gabata ya bayyana cewa ya saketa.

 

A hirar da yayi da inTouch Usman ya tabbatar da cewa ya aikewa Lisa Takardar Saki.

 

Saidai yace matar tasa ta ki yadda da sakin da ya mata. Usman da ya fito daga Arewacin Najeriya ya bayyana cewa ya kasance cikin farin ciki tun bayan sakin matar tasa. Amma lauyansa da ya kirata ta ki daukar waya.

 

A wata Hira da aka yi da ita a US Weekly,  Lisa ta bayyana cewa Usman kawai yayi amfani da itace dan sana’ar wakarsa ta daukaka.

 

Sannan kuma ta zargeshi da yaudara, abinda Usman ya karyata, yace shine ma aka yaudara inda yace ko dai sihiri ta masa ko kuma baya cikin hayyacinsa.

 

Ya saka hoton auren nasu inda yace, kwata-kwata danginsa basa farin ciki da wannan auren da yayi amma hakanan ya rufe ido ya yaishi.

Asiri Tamin: Matashin Najeriya da ya auri tsohuwar Baturiya ya saketa

Asiri Tamin: Matashin Najeriya da ya auri tsohuwar Baturiya ya saketav

On Monday, Dec. 21, he wrote, “Is either I was brain washed or I was charmed by this woman, look at my mom and brother’s faces they were all not happy but I keep on going.

 

“Thanks to almighty for setting ME free.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Asiri Tamin: Matashin Najeriya da ya auri tsohuwar Baturiya ya saketa) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 18:15:51

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Hotuna: Yanda Boko Haram ta kwace tare da lalata sabuwar motar yaki ta Sojojin Najeriya

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  Rivers Gov't Pledges .5bn to Sokoto Market Fire Victims