Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

AUDIO – Hamisu Breaker – ranar farin ciki MP3 2020

AUDIO – Hamisu Breaker – ranar farin ciki MP3 2020

  Hamisu Breaker – ranar farin ciki MP3.

  Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” ranar farin ciki  ” To kuna ina masoyan mawaki hamisu breaker kuzo ga sabuwar wakar sa domin jin dadin ku. operanews users Download here.

  GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

  – Muyi taro lafiya lau

  – Mu kai ki lafiya lau

  – Ango mijin amarya ina kake

  – Amarya Gamu ga masoya

  – Fatan mu ki zama uwa.

  – Ranar farinciki kowa yazo.

  – Har abada mutu ka raba

  – Ango da amarya.

  Play ranar farin ciki MP3 Song  Download ranar farin ciki MP3 Song

  Ku sauke cikkakiyar “ranar farin ciki ” don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki


  • More New Hausa Songs.

  Leave a comment

  Related Posts

  Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
  Dismiss
  Allow