isah ayagi AUDIO : Isah Ayagi - "Soyayyar Makaho" - Download...

AUDIO : Isah Ayagi – “Soyayyar Makaho” – Download Mp3

-

Advertisements
Advertisements

 AUDIO : Isah Ayagi – “Soyayyar Makaho” – Download Mp3

AUDIO : Isah Ayagi - "Soyayyar Makaho" - Download Mp3

Sauke Sabuwar Isah Ayagi Mai Taken “Soyayyar MaKaho” Wakar Yayi Ta ne A Matsayin Shi Makaho Ne, Kuma Yana Soyayya Da Wata Budurwa.

Shine Yasa Ya Rera Wakar Yaushe Ne Idonsa Zai Bude Domin Yaga Masoyiyar Tashi.

Wannan wata sabuwa waka ce ta bidiyo wanda matsshin mawaki isah Ayagi ya rera wanda wakar tayi sosai.

A jiya ne dai wannan mawaki isah ayagi ya fitar da wannan wakar a shafinsa na Youtube, mun saka muku bidiyon kai tsaye anan domin kallo, duba ƙasa.

Sannan mun haɗa harda Audio file na wannan wakar mun kawo, zaku saukar a wayoyinku.

Labarin wakar

Wasu masoya yane da suka hadu a chatting har suka shaku da soyayya amma basu taba haduwa ba kuma ba Wanda ya taba gayawa dayan su kwantancen gidan su ko unguwar su sai ran nan suka shirya a wani gidan abinci saurayin ya fito suna ta waya yazo tsallaka titi kenan katsam sai mota ta kadeshi ta taka wayar hannun sa da suke anan ya samu matsalar ido gashi ya rasa wayar sa da lambarta a ciki ga rashin idanu gashi ya kamu da mutuwar son ta to ya za aiyi kenan.

Ku sauke Audio na wakar a wayoyin ku
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

Advert


DOWNLOAD NOW@Arewasound-wakokiMore from Isha ayagi⤵⤵⤵– Wakar Isah Ayagi Alkawarin Aure 2020

Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata – Hausa Music 2020

MUSIC : Isah Ayagi – Gimbiya Fatima – Madubi Na Album

MUSIC : Isah Ayagi – Fiddausi “Latest Song 2020”

Ga videon Wakar nan⤵⤵⤵


Ku cigaba da kasancewa da Arewasound

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you