wakokin hausaAudio Mp3 : Fresh Emir 2020 - A Yau...

Audio Mp3 : Fresh Emir 2020 – A Yau Episode 13 Neman Afuwa

-

Audio Mp3 : Fresh Emir A Yau Episode 13 Neman Afuwa

Fresh Emir Wanda Akafi Sani Da Aku Mai Bakin Magana. Ya Sake Zuwa MaKu Da Sabuwar Episode Na Series Din Wakokinsa Da Yakeyin Akan Halayyan Mutane Musan Man Ma Na Kasar Hausa.

Kamar Yadda fresh emir yake sanarwa a wannan audio dake kasa , ” Yana  bawa masoyanshi Hakuri game da wakar sa da zai saka a wannan sati inda hakan bai samu ba.

Yace “Zanyi Amfani da wannan damar wajen sanar daku Bazan samu damar sakin sabiwar wakata “Aku mai bakin magana” Episod 13 ba amma ku jirani sati biyu kamar yadda muka saba zan sake ahi da yardar Allah, kamar dai yadda kukayi tsammani abin zai zo da citta, zai zo da dadi don kowa sai ya mike, Bana so kuyi korafi nrman Afuwarku zanayi.”

Wannan Karon Yazo Ne Da Wata Mai Taken Neman Afuwa.


DOWNLOAD NOW

@Arewasound


LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you