Singup Today 20points waiting For You.

Hello, Login to your account and access full feature Of AREWASOUND FORUM

Forgot Your Password? Request New One Now.

Lost your password? Please enter your email address. You will receive a link and will create a new password via email.

Captcha Click on image to update the captcha.

Sorry, you do not have a permission to ask a question, You must login to ask question.

AUDIO : Sambisa 4 Sai Na miki Kishiya – Download mp3

AUDIO : Sambisa 4 Sai Na miki Kishiya – Download mp3

  Wannan wakar “sambisa 4” cigaban wakar “sambisa 3” ce wanda Ibrahim “yamu baba” da zainab usman wanda ake kira da suna “zainab sambisa” suka rera.

  A karshe wakar sambisa 3 Liya-Liya dai ya yarda yaje Sambisa har anyi musu Aure da Zainab, a wannan na hudun kuma zakuji yadda Liya-Liya yake burin karawa Zainab Kishiya, idan Abin yana burgeku masu sauraro dan ku ringa danna subscribe saboda samin sababbin abubuwan da muke daurawa da dimi dimin su.  Download Now

  Yamu Baba Ft Zainab Sambisa 4

  Da cigaban wakar su ta sambisa 3 wanda abin zai matukar burgeku idan kun ka kalli wannan wakar bidiyon wakar zaku jidadinta.

  Wanda mun kawo muku ita ta Youtube kai tsaye zaku iya kallonta.

  Download Sambisa 4

  Ku sauke cikkakiyar “wakar sambisa 4” don saurare
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki


  Watch&Download “Samibisa 4 Video”.  • More music Here

  Audio – Sabuwar wakar Nura M Inuwa 2020 {Dafin So Video 2020} Ft Adam A Zango | Aisha Tsamiya

  AUDIO : Umar M Shareef “Ciwon Idanu na”

  AUDIO : Isah Ayagi – “Soyayyar Makaho” – Download Mp3

  Music : Hamisu Breaker : “Na Gane Duniya” – Download Mp3

  Leave a comment

  Related Posts

  Danna {Allow}.👇 Don samun sabbin labarai akan lokaci. 💟Mungode💟
  Dismiss
  Allow