Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Aure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fada

Published

on

Wata matashiya ta bayyana cewa tana bukatar aure, kuma lamarin ya kai da har ta kasa boyewa.

 

Ta bayyana hakane ta shafinta na sada zumunta inda tace, Mutane su sakata addu’a.

 

Ta yi karin hasken cewa daga jihar Gombe take. Tuni dai samari suka rika tururuwa zuwa shafinta dan bayyana mata soyayya.

 

I can’t hide my feelings anymore, please pray for me, I need a husband😢. I’m from Gombe state.

Aure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fada

Aure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fadaAure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fada

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Aure nake so, ku sakani Addu’a Allah ya bani Miji>>Kyakkyawar Budurwa ta fada) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 19:19:57

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.