KasuwanciBa za’a kara farashin man fetur ba watan Mayu>>NNPC

Ba za’a kara farashin man fetur ba watan Mayu>>NNPC

-

Shugaban kamfanin Man fetur na kasa, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa, babu maganar karin kudin man fetur a watan Mayu.

Gwamnatin tarayya dai na sayarwa da ‘yan kasuwa man akan Naira 148, wanda hakan yasa take kashe Naira Biliyan 120 duk wata wajan biyan kudin tallafin.

Kyari ya kuma bayyana cewa, direbobin tankadon mai sun fasa Shiga yajin aikin da suka yi niyya.

How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ba za’a kara farashin man fetur ba watan Mayu>>NNPC) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 21:11:20

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you