Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Ba zamu taba yafewa wannda suka zabi Buhari a 2019 ba>>Olusegun Bamgbose

Published

on

Ba zamu taba yafewa wannda suka zabi Buhari a 2019 ba>>Olusegun Bamgbose>Olusegun Bamgbose" title="Ba zamu taba yafewa wannda suka zabi Buhari a 2019 ba>>Olusegun Bamgbose" loading="lazy" />

Wani dan siyasa a kasar Yarbawa dake son tsayawa takarar Shugaban kasa a shekarar 2019, Olusegun Bamgbose da kuma ke sharhi akan al’amuran yau da kullun, ya bayyana cewa lamura sun baci sosai a Najeriya.

Ya bayyana cewa da a lokacin tsohon Shugban kasa, Goodluck Jonathan ne irin wadannan abubuwa ke faruwa da ba za’a yadda ba……Continue Reading>> Or Apply for NNPC/Agip Nigerian (NAE) 2021/2022 Post Graduate Scholarship Award Scheme.

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.