Connect with us
Ramadan KAREEM

IMF

Ba zamu yafewa Najeriya ko sisi ba sai ta biyamu kudin data ci bashi>>IMF

Published

on

Hukumar bada Lamuni ta Duniya, IMF ta cire Najeriya daga cikin jerin kasashen da zata yafewa bashin da take bi.

 

Zuwa yanzu Hukumar ta ware wasu kasashe 28 da zata yafewa bashin, inda za’a yi amfani da wasu kudi da aka ajiye na ko ta kwana wajan biyawa wadanna kasashen bashin da hukumar ke binsu.

 

Kasashen da aka yiwa yafiyar dai sune, Afghanistan, Benin, Burkina Faso, Burundi, Central African Republic, Chad, Comoros, Democratic Republic of the Congo, Djibouti, Ethiopia, da The Gambia. Sai kuma Guinea, Guinea-Bissau, Haiti, Liberia, Madagascar, Malawi, Mali, Mozambique, Nepal, Niger, Rwanda, São Tomé and Príncipe, Sierra Leone, Solomon Islands, Tajikistan, Togo da Yemen.

 

Jimullar bashin da za’a yafe musu shine dala Miliyan 238.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Ba zamu yafewa Najeriya ko sisi ba sai ta biyamu kudin data ci bashi>>IMF) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 17:44:54

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.