Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Babbar Magana: Wani mutum ya fille kan kakarsa, ya kuma kai kan a ofishin ‘yan sanda

Published

on

Babbar Magana: Wani mutum ya fille kan kakarsa, ya kuma kai kan a ofishin ‘yan sanda

Wani mutum mai kimanin shekaru 20 ya yanke kan kakarsa, ya kuma sanya kan a cikin bakar leda, sannan ya kai shi ofishin ’yan sanda na Kisumu da ke Kenya.

Mutumin ya girgiza jami’an ‘yan sanda lokacin da ya isa ofishin da bakar ledar, kuma ya nemi jami’an su bude ledar a ranar 5 ga Afrilu.

A lokacin da suka bude ledar, sai suka sami sabon yankakken kan mutum.

A wani bidiyo mai dauke da hoto da aka yada a shafin Twitter, an ga ‘yan sanda a cikin mota, inda suka raka wanda ake zargin zuwa inda aka aikata laifin a Nyalenda Estate don gudanar da bincike kan kisan.

Babbar Magana: Wani mutum ya fille kan kakarsa, ya kuma kai kan a ofishin ‘yan sanda

A cewar gidan talabijin na TV47 Kenya, nan da nan aka kwashe gawar kakar daga wurin.

Har yanzu ba a bayyana dalilin da yasa mutumin ya aikata wannan laifin ba, ko da yake jami’an tsaro na akan bincike.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Babbar Magana: Wani mutum ya fille kan kakarsa, ya kuma kai kan a ofishin ‘yan sanda) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 14:24:29

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.