Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Babbar Nadamata a Matsayin Minista karkashin shugaba Buhari>>Lai Muhammad

Babbar Nadamata a Matsayin Minista karkashin shugaba Buhari>>Lai Muhammad

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Ministan Yada Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa, babbar nadamarsa a aikin Ministan Yada labarai shine yanda ‘yan Najeriya suka kasa gane yanda Gwamnatin shugaba Buhari ke kokarin yin ayyuka da kudi kdan da take samu.

 

Yace a Tarihin Najeriya,  ba’a taba samun gwamnatin data yi ayyuka da yawa da kudi kadan ba kamar ta Shugaba Muhammadu Buhari ba.

 

Ya bayyana hakane a wata ganawa da kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN yayi dashi a Abuja.

 

Yace a Mulkin shugaba Buhari ne farashin mai ya fadi sannan kuma cutar Coronavirus/COVID-19 ta zo wadda tawa tattalin arziki illa amma duk da haka gwamnati bata kori ma’aikaci koda guda 1 ba sai ma shirye-shiryen karfafa mutane data samar.

Babbar Nadamata a Matsayin Minista karkashin shugaba Buhari>>Lai Muhammad

“My regret in this government is that Nigerians have failed to appreciate that the government is doing much more with much less. 2010 to 2014 crude oil was selling from 100 dollars to 140 dollars per barrel, but the highest we have sold since we came in is 60 dollars.

 

Sometimes at the peak of COVID-19 pandemic, we were even paying for storage because nobody wanted to take our crude.

 

With the drop in revenues and security challenges this government has not retrenched one person but put in place programmes to cushion the effects of the pandemic,’’ he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Babbar Nadamata a Matsayin Minista karkashin shugaba Buhari>>Lai Muhammad) firstly published at hutudole.com on 2020-12-22 13:41:04

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you