LabaraiBabu maganar karin kudin Man Fetur a watan Yuni

Babu maganar karin kudin Man Fetur a watan Yuni

-

Karamin Ministan man Fetur, Timipre Sylva ya bayyana cewa, basa cikin hanzari wajan kara kudin Man fetur.

Ya bayyana haka a martani kan kiran Gwamnoni na cewa a kara farashin man Fetur din zuwa Naira 408.5 ko 380.

Timipre Sylva ya bayyana cewa, ba zasu kara kudin man fetur din a watan Yuni ba, yace suna kan tattaunawa da kungiyoyin kwadago kuma sai abinda…Continue Reading>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you