Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Baka Iya Mulki ba: Ba’a zabe ka dan ka rika korafi akan shuwagabannin da suka gabata ba>>CAN ta cacaki Shugaba Buhari

Published

on

Shugaban kugiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN, Samson Ayokun ya caccaki gwamnati shugaban kasa, Muhammadu Buhari da cewa bata iya mulki ba.

 

Ya kuma bayyana cewa gwamnati na nuna babancin addini karara.

 

Ya bayana hakane a Ogun wajan wani jawabi da yayi, yace ba’a zabi Buhari dan ya rika korafi akan tsaffin shuwagabannin da suka gabata ba, da yake magana akan matsalar tsaro, yace masu laifi sun fi jami’an tsaro kwarewa.

 

“We put you there to secure the nation; we didn’t put you there to be complaining about bad leaders.

 

“The criminals are behaving more professional than the regular law enforcement agents. You were complaining about past leaders; we knew that the past leaders didn’t do well and we approach you to make change.” punchng.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Baka Iya Mulki ba: Ba’a zabe ka dan ka rika korafi akan shuwagabannin da suka gabata ba>>CAN ta cacaki Shugaba Buhari) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 05:39:34

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.