LabaraiBan ga alamun cikar imani a wajen Malaman Musulunci...

Ban ga alamun cikar imani a wajen Malaman Musulunci na Nijeriya ba – Ummi Zee-Zee

-

Fitacciya kuma tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood, Ummi Ibrahim wacce aka fi sani da Ummi Zee-Zee tace ba ta ga alamun cikar imani a wajen Malumman Musulunci na Nijeriya domin kuwa a lokacin da tayi ikirarin cewa zata kashe kanta babu wani daga cikin su da yayi mata nasiha sai dai zagi tsinuwa.

Ummi Zee-Zee ta bayyana haka ne a wani saƙo da ta walla shafinta na Instagram a yau bayan ziyarar da ta kai wa Kwamishinar Harkokin Mata ta Jihar Kano, Dakta…….Continue Reading>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you