Bala Muhammad Bani da niyyar barin PDP zuwa APC>>Gwamnan Bauchi

Bani da niyyar barin PDP zuwa APC>>Gwamnan Bauchi

-

Advertisements
Advertisements

Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya bayyana cewa baya cikin gwamnonin da aka yi kintacen cewa zasu koma jam’iyyar APC.

 

Gwamnan ya bayyana hakane ta bakin kakakinsa, Mukhtar Gidado inda yace masu yada wannan labari suna yi ne saboda yanda suka ga gwamnan Jihar Ebonyi ya canja shekata.

 

Yace gwamna Bala bai taba tunanin canja sheka daga PDP ba.

 

Yace dan haka shi yanzu abinda ke gabansa shine cikawa jama’ar jiharsa Alkawari.

Advert

“We wish to state that the story is disingenuous speculation driven by a clear marketing urge, to feed the appetites of readers whose hunger for salacious political news has been fuelled by the movement of the Ebonyi State Governor, His Excellency, Engr. Dave Umahi, to the APC and the spate of political alignments and realignments, in the country.

“We wish to state that His Excellency, Senator Bala Mohammed, has never contemplated leaving the PDP, let alone joining the APC.

“Rather, he is presently preoccupied with fulfilling those campaign promises, on the basis of which the good people of Bauchi State supported him to defeat an incumbent administration.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you