LabaraiBarcelona ta bayyana farashin da zata saida Ousmane Dembele

Barcelona ta bayyana farashin da zata saida Ousmane Dembele

-

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona tana son saida Ousmane Dembele akan £52m, dan wasan gaban na Faransa kwantiraginsa zai kare a lokacin bazara mai zuwa kuma har yanzu bai amsa tayin da ya yi ba na sabunta kwantiragin nasa a yanzu. Fagenwasanni ta rahoto.

Wakilan Barcelon sun hadu da wakilin Dembele makwanni biyu da
…… Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you