Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Bayan Bincike, Hukumar Sojoji ta tabbatar da gano gawarwakin Sojoji 10 da suka bace a Jihar Benue

Published

on

A jiya ne dai Muka kawo muku Rahoto daga People’s gazette cewa ‘yan Bindiga sun afkawa tawagar Sojoji a Wani Harin Kwantan Bauna inda suka Kwace makamai da kudi Miliyan 28 a jihar Benue.

 

Saidai ko sama ko kasa ba’a san inda Sojojin suka yi ba, dan wanda aka aika su taimaka musu, sun je wajan amma babu kowa. A sabon Rahoton da Hutudole.com ya samo muku daga Kamfanin dillancin Labaran Najeriya, NAN, kakakin Soji, Janar Muhammad Yerima yace an gano gawarwakin duka sojoji 10 din da suka bace.

 

Yace an ganosu ne a karamar Hukumar Konshisha kuma an kwashesu zuwa Mutuware. Saidai yace za’a tabbatar an kamo wanda suka aikata wannan lamari.

 

“It may be recalled that Benue which was a hot bed for violent clashes has been enjoying relative peace following the successes achieved by the various security agencies who have been working tirelessly to safeguard law abiding citizens and ensure they go about their legitimate business without fear of harassment by criminals.

 

“The Nigerian army appeal to the public to volunteer useful information that will lead to the arrest of the perpetrators of this dastardly act,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Bayan Bincike, Hukumar Sojoji ta tabbatar da gano gawarwakin Sojoji 10 da suka bace a Jihar Benue) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-09 05:12:26

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.