Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Bayan Jihar Imo, Mahara sun Bulla a jihar Rivers inda suka kashe Mutane

Published

on

A jiya ne dai aka tashi da rahoton kaiwa hedikwatar Hukumar ‘yansanda ta jihar Imo da gidan gyara hali Hari inda aka Kubutar da masu laifi da dama.

 

A yau kuma, tashi aka yi da labarin wasu Mahara da suka bulla a jihar Rivers inda suka kashe Mutane 2.

 

Lamarin ya farune a karamar Hukumar Khana dake jihar inda aka alakantashi da ‘yan Kungiyar Asiri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Bayan Jihar Imo, Mahara sun Bulla a jihar Rivers inda suka kashe Mutane) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-06 17:03:16

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.