Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Bayan sojoji 10 da suka yi garkuwa dasu, Tsageran ‘yan Bindiga sun kuma sace dansanda a jihar Imo

Published

on

Tsageran ‘yan Bindiga da ake zargin ‘yan IPOB ne sun sace wani dansanda a ofishin ‘yansanda dake Mbieri dake karamar Hukumar Mbaitoli ta jihar.

 

Lamarin ya farune da misalin safiyar Ranar Alhamis. Sun budewa ofishin ‘yansandan wuta inda akai bata kashi amma daga baya ‘yansandan suka tsere, kamar yanda wata majiyar tsaro ta gayawa Punchng.

 

Saidai sun kama daya daga cikin ‘yansandan suka tafi dashi. Sun kuma kwashe wayoyin da suka tarar da kuma sakin duka masu laifi dake tsare.

 

A jiya ne dai muka ji daga TheCable yanda tsageran ‘yan Bindigar suka sace wasu sojoji 10 sukawa 5 daga ciki gunduwa-gunduwa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Bayan sojoji 10 da suka yi garkuwa dasu, Tsageran ‘yan Bindiga sun kuma sace dansanda a jihar Imo) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-08 08:37:00

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.