Auratayya Bidiyo: Amarya ta ki yadda Angonta ya sumbace ta...

Bidiyo: Amarya ta ki yadda Angonta ya sumbace ta dan kada ya bata mata kwalliya

-

Advertisements
Advertisements

Wannan hoton Bidiyon wani Ango da Amaryarsa ne da ta ki yadda ta Sumbaceshi saboda wai kada ya bata mata kwalliya.

 

Lamarin ya dauki hankulana shafukan sada zumunta inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

 

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you