LabaraiBidiyo: An kama wani dalibin jami’a a jihar Ekiti...

Bidiyo: An kama wani dalibin jami’a a jihar Ekiti yayin da yake kokarin amfani da abokinsa don yin kudin tsafi

-

Bidiyon wani dalibin Jami’ar Jihar Ekiti da ake yi masa tambayoyi bayan an yi zargin an kama shi yana kokarin amfani da wani da suke kwana a daki daya don yin tsafin kudi.

Dalibin wanda ya bayyana sunansa a matsayin Saheed Adeniran, an gan shi da wasu kayayyakin wadanda ake zargin ya yi kokarin amfani da shi a kan abokin nasa……Watch Video Now>>>> | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you