LabaraiBidiyo: Chizo Germany Yayiwa Aisha Yesufu kaca-kacs Akan Dr...

Bidiyo: Chizo Germany Yayiwa Aisha Yesufu kaca-kacs Akan Dr pantami arewa Ku san wannan

-

Chizo Germany shima yayiwa aisha Yesufu wanki babban bargo a kasuwa wanda ya nuna cewa sunyi na farko sunyi na karshe sun gane yan koren rushe arewa ne.

Wanda kuma basu sake lamunta ba inda zai ya jawo hankalin arewa da mu farka wannan munafurcin fah yan arewa da musulunci ake yiwa shi,ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla…..Watch Bidiyo Now>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you