LabaraiBidiyo: Fusatattun matasa sun shirgawa wani matashi buloli tsiya...

Bidiyo: Fusatattun matasa sun shirgawa wani matashi buloli tsiya biyo bayan bidiyonsa da suka gani yana dukan wata tsohuwa

-

A bidiyon, an ga mutumin yana amfani da doguwar sanda yana yi wa tsohuwar bulala, ya kada ita ƙasa, ya cigaba da dukanta.

An bayyana mutumin a matsayin Sunday Maduegbunam Kosisochukwu daga Ogidi a jihar Anambra.

An ga makwabta suna rokonsa amma sam yayi burus da maganarsu ya cigaba da dukanta.

Saidai matashi ya gamu da fushin matasan garin bayan da suka ga bidiyon, suka kuma tambaye ko da gaske shine a bidiyon? Ya amsa cewa shi ne tare da neman gafararta…..Duba Bidiyon Or VACANCY: Gombe State Polytechnic Academic and Non Academic Staff Massive Recruitment.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you