LabaraiBidiyo: Ina hada auren Ajanu da mutane ga duk...

Bidiyo: Ina hada auren Ajanu da mutane ga duk mai so in ji Malam Ahmad k/Na’isa Mijin Aljana.

-

Malam ahmad kofar na’isa dake jahar Kano yana cewa a cikin wannan bidiyo nashi shine sarkin Aljanu da sunka nada a nan Nigeria wanda idan an samu matsala tsakanin aljani da mutane shine ke sasantawa.

Wanda zakuji irin yadda abubuwan nasa akwai mamaki sosai amma ga bidiyon nan ku kalla…..Watch Video Now>>> | Free Universities to Study in the World

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you