Aisha Izzar SoBidiyo: Inna tuna Na Taba Aure kuma Ina Da...

Bidiyo: Inna tuna Na Taba Aure kuma Ina Da Yara kafin Nashigo harkar Film Ina Jin Farin ciki Inji Aisha Izzar So

-

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.

A wannan kashi na 45, shirin ya tattauna da Aisha Najamu wadda aka fi sani da Aishar Izzar So, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta, Ku duba Bidiyon da ta amsa tamboyoyin anan Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you