LabaraiBidiyo: Iyayen wasu yara dake ta kara girma ba...

Bidiyo: Iyayen wasu yara dake ta kara girma ba kakkautawa sun koka

-

Iyayen wasu yara biyu dake girma cikin hanzari sun koka.

Iyayen sun ce sun kai ‘ya’yan nasu guraren neman magani da yawa ciki hadda Asibiti amma lamarin ya faskara samun sauki.

Afrimaxta ruwaito cewa, Lafiya lau aka haifi yaran amma daga baya sai suka rika kara girma cikin hanzari.

Iyayen sun bayyana cewa a kullun yaran kara girma suke. Dan shekaru 5 daga cikinsu nauyinsa ya kai na yara 5 sa’anninsa………..Duba hotunan yaran da bidiyo yanzu>>>> | Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you