LabaraiBidiyo : Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan...

Bidiyo : Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film

-

Babban shehin malami sheikh Dr Engr Bashir Umar Aliyu ne ya fara sakin wannan magana a cikin tafsiri da yake a masallacin alfurqan kano wanda yayi a gagauce ya wuce.

Bidiyo : Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film
Bidiyo : Kan Malam Nigeria na kara Rarraba kan batun Sakin Aure A film 2

Wanda daga baya kowa nata mamaki sai yayi bayyanin yadda al’amarin yake ya kafa hujjojinsa da fadin Allah da Manzonsa.

Wanda shima Dr Ahmad Gummi shima ya jadda fatawar malamin wanda shi kuma Sheikh dahiru bauchi ya nuna cewa wannan sakin baiyi ba.

Ga dai bidiyon nan kasa ku kalla.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you