LabaraiBidiyo :Malam Sau uku miji na yana min dole...

Bidiyo :Malam Sau uku miji na yana min dole Yana karya min azumi ya sadu dani a ramadan ɗin nan

-

Wannan wata yar uwa ce ta rubutu tamabaya wai sau ukku mijinta yana karya mata azumin yana Saduwa da ita kuma cikin wannan watan Ramadan shine dr abdallah Usman gadon kaya yake bada labari da irin matakin da yakamata mata su dauka idan sunga mijinsu yana son aikata wannan aika aikar da su…… Watch Video>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you