LabaraiBidiyo; Wata yarinya yar bariki ta watsawa dadurunta zazzafan...

Bidiyo; Wata yarinya yar bariki ta watsawa dadurunta zazzafan mai ga jiki a Abuja

-

Wata yarinya yar bariki ta watsawa dadurunta soyayye ko zazzafan mai ga jikinsa a Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Lamarin ya faru ne sakamakon wata yar matsala da suka samu a tsakaninsu, wanda hakan yasa tayi masa wannan aika-aikar.

An bayyana cewa yarinya a lokacin da dadurun nata wanda magidanci ne kuma mai iyali ya shiga ban daki a lokacin da suke tare sai ta shiga wajen dafa abinci inda ta dumama mai kuma yana fito ta watsa masa……Duba bidiyon…..Watch Video Now>>>> | Free Universities to Study in the World | Apply for Federal Ministry of Agriculture Job Recruitment 2021/2022.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you