Arewa24 Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

Bidiyon Cashiyar Jarumar Fim din Labarina, Maryam Waziri

-

Tauraruwar fim din Labarina, Maryam Musa Waziri kenan a wannan bidiyon da ta sha rawa ita da abokiyarta.

 

Ta saka bidiyon ne a shafinta na Instagram inda Masoyanta da dama suka yaba.

 

Hakanan Nuhu Abdullahi ya halarci wajan inda yace bikin zagayowar Ranar Ranar Haihuwane a wani Bidiyo da aka ganshi tare da Hauwa S. Garba.

https://www.instagram.com/p/CHxsijqnxhp/?igshid=mejdrw9hh1h6

Advert

 

https://www.instagram.com/p/CHwEf2Qg4Ai/?igshid=1h3f83046je4j

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you