Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Labarai Bidiyon yanda aka kama dan sanda a bakin aiki...

Bidiyon yanda aka kama dan sanda a bakin aiki yana lalata da wata mata

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

An kama wani dansandan Los angels county dake kasar Amurka bayan da ya dauki yanda yake lalata da wata mata yayin da yake a bakin aiki.

 

Dansandan ya bar wayarsa ta aiki a kunne inda aka ji wata mata nata nishi alamar suna lalata ne, kuma me kula da bangaren sadarwa na ‘yansandan ta yi ta kira ga dansandan ya kashe wayar tasa amma yayi burus.

 

TMZ ta samu kwafin muryar yanda lamarin ya faru. Saidai ba’a bayyana sunan dansandan da lamarin ya faru sashi ba.

 

Amma hukumar ‘yansandan ta sanar da cewa an sakashi a karkashin bincike sannan kuma an dakatar dashi daga aiki.

In response to the incident, the L.A. Sheriff’s Department wrote in a statement, “The deputy was immediately relieved of duty and an administrative investigation has been opened. The deputy’s peace officer’s powers have been suspended and the proper administrative action will be taken based on the outcome of the investigation.”

 

Universal Studios has yet to release a statement regarding the incident.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Read more at SOURCE: This post (Bidiyon yanda aka kama dan sanda a bakin aiki yana lalata da wata mata) firstly published at hutudole.com on 2020-12-23 11:42:10

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Buhari Zai Bar tarihin Zabe na Gaskiya da Adalci a Karshen Mulkinsa>>Ohuabunwa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  INEC zata fara amfani da katin dan kasa wajan yiwa mutane Rijista