Labarai Bidiyon yanda aka kama wani matsafi da gawar 'yan...

Bidiyon yanda aka kama wani matsafi da gawar ‘yan Mata 2

-

An kama wasu matsafa 2 da gawarwakin ‘yan mata 2 a yakin Ogwashi-Uku na jihar Delta.

 

An kamasu ne da dare inda aka tilasta musu zuwa daukar gawarwakin cikin makara ana yawo dasu a cikin gari.

Advert

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you