Goodluck Jonathan Bidiyon yanda Goodluck Jonathan yayi Murnar zagayowar ranar haihuwarta...

Bidiyon yanda Goodluck Jonathan yayi Murnar zagayowar ranar haihuwarta da iyalai

-

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan yayi murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda ya cika shekaru 63.

 

A wani Bidiyo da ya bayyana, Goodluck Jonathan da iyalansa da jikoki duk sun taru inda suka tayashi Murna.

 

Advert

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Aiko mana da labarin wani abu da ya faru a gabanka, Zamu biyaka: Send us eyewitness report we will pay you

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

You might also likeRELATED
Recommended to you