LabaraiBoko Haram na tafka kazamin fada a tsakaninsu, har...

Boko Haram na tafka kazamin fada a tsakaninsu, har shekau ya tsere

-

Rahotanni dake Fitowa daga dahin Sambisa na cewa Kungiyar ISWAP data balle daga kumgiyar Boko Haram,  ta kaiwa uwar kungiyar tata gagarumin hari.

ISWAP sun shiga yankin da Boko Haram ke da iko da motocin yaki 50 inda da avin ya kazance, Rahoton yace yanzu haka ba’a san inda Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau ya shige ba……Continue Reading>>>> Or VA Loan Program: 7 Steps to Getting a VA Home Loan

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you