LabaraiBoko Haram sun fara kafa tutocin su a ƙaramar...

Boko Haram sun fara kafa tutocin su a ƙaramar hukumar Geidam

-

Mayaƙan Boko Haram sun fara kafa tutocinsu a wasu yankunan ƙaramar hukumar Geidam, kwana biyu da kai harin su garin Har yanzun dai mayakan basu bar yankin ba duk kuwa da cewa bataliyar sojojin yankin na nan a yankin,

amma hakan baisa sun daina abinda suke ba – Yan ta’addan sun lalata kayan sadarwa a yankin, wanda hakan yasa ba damar amfani da kamfanonin sadarwa

Rahotannin dake shigowa yanzun sun….. #Continue Reading>>> Or #Apply for Fully Funded Humphrey Fellowship Program To Study In U.S 2021

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you