LabaraiBoko Haram sun kafa tuta a jihar Naija

Boko Haram sun kafa tuta a jihar Naija

-

Boko Haram sun kafa tuta a kauyen Kaure dake karamar Hukumar Shiroro na jihar Naija.

Gwamnan jihar, Abubakar Sani Bello ya bayyana haka a ganawarsa da masu gudun Hijira a makarantar a makarantar IBB Primary School dake kusa da fadar Sarkin Minna.

An mayar da makarantar wajan ‘yan Gudun Hijira bayan da mutane kusan 5,000 suka rasa muhallansu daga karamar hukumar Shiroro….. Continue Reading>>>> || Samsung Galaxy F52 5G gets Bluetooth certification>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you