Connect with us
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم

Labarai

Boko Haram sun kai hari garin Dikwa

Published

on

Kungiyar Boko Haram ta kai hari garin Dikwa dake da nisan Kilometers 90 daga Birnin Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.

 

Boko Haram sun kwace iko da babbar hanyar Shiga garin kamar yanda HumAngle ta ruwaito.

 

Wannan ne kusan hari na 4 da Boko Haram ta kaiwa garin a shekarar 2021.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[YARPP]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Boko Haram sun kai hari garin Dikwa) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-19 16:21:29

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.