Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Boko Haram sun saki wasu Sabbin bidiyon. – Jaridar...

Boko Haram sun saki wasu Sabbin bidiyon. – Jaridar Mikiya

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Kungiyar Boko Haram bangaren JAS ta saki sabon Bidiyo inda take nuna makamai da wasu kwararrun mahar ba da take dasu.

Bidiyon na minti 10 kacal an sakeshi ne ranar Lahadin data gabata, kamar yanda HumAngle ta bayyana. An yi magana da harsunan Hausa, Faransa da Ingilishi a cikin Bidiyon da kuma nuna wasu kwamandojin kungiyar da Mayaka fuskokinsu a Rufe.

Hakanan an nuna Mayan kungiyar na Atisayen koyon yaki a cikin Bidiyon.

Read more at SOURCE: This post (Boko Haram sun saki wasu Sabbin bidiyon. – Jaridar Mikiya) firstly published at jaridarmikiya.com.ng on 2020-12-22 11:53:44

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you