LabaraiBuhari ya wanke Pantami ya ce yana tare da...

Buhari ya wanke Pantami ya ce yana tare da shi dari bisa dari kuma ba zai sauke shi ba

-

DA DUMI-DUMI: Buhari na tare da Pantami dari bisa dari ba za a sauke shi ba, kuma Gwamnati tarayya zata hukunta duk masu bata masa suna –inji fadar Shugaban kasa

Fadar Shugaban kasa ta ce Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari tana tare da Ministan Sadarwa Sheikh Isa Ali Pantami kuma ba zata sauke shi ba kamar yadda wasu ke ta kiraye-kirayen a sauke shi…… Continue Reading>>>

Duba Abin da shugaba Buhari Ya fada akan ministan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you