LabaraiBuhari ya yi jan hankali ga 'yan bindiga: Duba...

Buhari ya yi jan hankali ga ‘yan bindiga: Duba Abin da ya faɗa musu.

-

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gargadi ‘yan bindigar da ke kashe-kashe musamman a arewacin kasar kan cewa “Su shiga hayyacinsu, su daina jin cewa gwamnati ba za ta iya maganinsu ba”.

Kamar yadda Bbchausa na ruwaito.Buhari ya yi wannan gargadin ne a ranar Alhamis yayin da yake Allah-wadai da kisan da ‘yan bindigar suka yi wa mutane sama da 50 a kauyukan Zamfara.

Shugaban wanda ya yi gargadin cewa “Za a kawo…… Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you