Smart News EverydayAREWASOUND
سُبحَانَ اللّهِ وَ بِحَمْدِهِ ، سُبحَانَ اللّهِ الْعَظِيمِ

Breaking News Bukin Kirsimeti: An Raba Jami’an Tsaron NSCDC 2, 500...

Bukin Kirsimeti: An Raba Jami’an Tsaron NSCDC 2, 500 A Kaduna

-

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Hukumar tsaro ta NSCDC, a Kaduna ta ce za ta raba jami’anta 2, 500 a fadin jihar domin su taimaka wajen tabbatar da tsaro a yayin bukin Kirsimeti.

Kwamandan NSCDC din, Nurradeen Abdullahi a jihar Kaduna, shi ne ya bayyana hakan a yayin da yake yi wa shugabannin sashe na hukumar tsaron bayani a ranar Talata a Kaduna.

Abdullahi ya ce raba jami’an ya zama wajibi domin tabbatar da an fara bukukuwan kirsimeti da na sabuwar shekara lafiya an kuma kare lafiya.

Read more at SOURCE: This post (Bukin Kirsimeti: An Raba Jami’an Tsaron NSCDC 2, 500 A Kaduna) firstly published at dimokuradiyya.com.ng on 2020-12-22 15:17:34

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Karanta Wannan:-  Real madrid tasaka yan wasa 3 akasuwa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you

Karanta Wannan:-  INEC zata fara amfani da katin dan kasa wajan yiwa mutane Rijista