Connect with us
Ramadan KAREEM

Labarai

Chelsea tayi nasarar lallasa Porto daci 2-0 a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Published

on

Mason Mount ya taimakawa Chelsea ta fara jagorancin wasan tada Porto a gasar zakarun nahiyar turai tun kafin aje hutun rabin lokaci, wanda hakan ya kwantar da hankalin majan kungiyar Tuchel bayan Chelse tasha kashi a hannun West Brom ranar sati.

Ben Chillwell ya sake ciwa Chelsea wata kwallon sakamakon sakacin Corona bayan Christian Pulisic ya bugi sandar raga, wanda hakan yasa aka tashi suna cin Porto 2-0 gami da wasan su na biyu a mako mai zuwa.

Yayin da Chelsea ta tsare gidnta sosai a wasan bayan tasha kashi daci biyar a hannun West Ham, inda yanzu ta tsare gidanta sau bakwai kenan a gasar zakarun nahiyar turai wannan kakar.

Chelsea tayi nasarar lallasa Porto daci 2-0 a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai

Chelsea earn a commanding first-leg quarter-final away win over Porto in the Champions League 2-0

Mason Mount’s clever turn and finish in the first half helped bring some welcome relief to Blues manager Thomas Tuchel after his side’s heavy defeat to West Brom on Saturday.

Ben Chilwell added a late second after a mistake by Corona, moments after substitute Christian Pulisic had hit the bar.

 

Having conceded five goals against West Brom, Chelsea produced a dogged defensive performance to earn a seventh clean sheet in nine European games this season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


CHECK OUT
[related_posts_by_tax]
How to Setup Glo Unlimited Browsing 2021

Airtel Bonus Code You Can’t Miss 2021

SOURCE: This post (Chelsea tayi nasarar lallasa Porto daci 2-0 a wasan kusa dana kusa dana karshe a gasar zakarun nahiyar turai) firstly published at www.hutudole.com on 2021-04-07 22:04:55

Start Arewasound Bot for more News anytime.t.me/arewasound_bot

Thanks for visiting Arewasound.com

Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.