LabaraiCikakken Bayyani Game Da Wanda Yayi Ɓatanci Ga Manzon...

Cikakken Bayyani Game Da Wanda Yayi Ɓatanci Ga Manzon Allah (Saw) A Sokoto.

-

Alhamdulillahi wannan shine labarin da dan gwagwarmaya addinin musulunci malam Jamilu Sani Rarah yayi game da yadda alamarin ya faru da yadda anka sha fama wajen kama wannan zandiki ga bayyanin nasa kamar haka.

Wannan shine bayanin da nayiwa wasu ‘yan uwa da suka tareni suka bukaci jin wani Abu daga bakina, Ganin cewa, mune farkon wayanda suka fara Neman wannan Yaron kuma mune mukayi nasarar cafkeshi.

Farko Duk zafin kan da ‘yan uwa suke ji da kishin da Suke ji hakika Muma wallahi muna Jinsa domin Hatta a Lokacin da muke kan nemansa Wallahi tallahi nayi Kuka saboda konani da abin yakeyi a zuciya.…#Continue Reading>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you